價格:免費
更新日期:2017-12-03
檔案大小:31M
目前版本:1.0
版本需求:Android 4.0 以上版本
官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com
Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Littattafan Hausa wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littattafan dake ciki a kowane lokaci. Littattafan dake ciki sun Hada da:
>Yar Jagora
>Bagidajiya
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.